Kwanaki kadan suka suka rage muga muhimmiyar ranar da aka rantsar da Mai girma Gwamna Uba Sani kujerar Gwamna a kaduna, zuwan wannan rana (29/5/2025) shine ya tabbata Gwamna ya cika shekaru biyu a kujerar Gwamna.
Mun ci gaba da abinda muka saba, wato tattaunawa da Al'umma ya suke ji a ransu?
Gwamna Uba Yana cika Alkawari?
Kananan hukumomin *IGABI* *CHIKUN* da *KAJURU* sunce Uba Sani ba ruwanshi da kamfe 2027.
Mun ci gaba da abinda muka saba, wato tattaunawa da Al'umma ya suke ji a ransu?
Gwamna Uba Yana cika Alkawari?
Kananan hukumomin *IGABI* *CHIKUN* da *KAJURU* sunce Uba Sani ba ruwanshi da kamfe 2027.