Nida Mai girma Gwamna Mutu ka raba Allah ya kaimu 2027 yaga ruwan Quri'u a Zaria nida magoya bayana

Posted on 04/24/2025
|

Nida Mai girma Gwamna Mutu ka raba, Allah ya kaimu 2027 yaga ruwan Quri'u a Zaria nida magoya bayana.

Dole in godewa Gov' Uba Sani domin ya taka rawa wajen zamowata speaker - Hon Dr Abbas Tajuddeen speaker House of Representative