Tunda Gov Uba Sani na Gab da cika shekaru biyu a wannan kujera muka Fara waiwayen wurare....

Posted on 05/31/2025
|

Kasancewar Alkawarin da muka dauka na shiga lungu da sako a jihar Kaduna domin gano ayyukan da wannan gwamati takeyi a wannan sashe Mai taken aje a Gani na maganin makaryaci.

Tunda Gwamna Uba Sani na Gab da cika shekaru biyu a wannan kujera muka Fara waiwayen wuraren da muka ziyarta domin ganin cigaban da aka Samu.