Zuwan Sanata Uba Sani kujerar Gwamnan jihar Kaduna wata baiwa ce ta Alkhairi Kuma Adduoinmu ne Allah ya amsa, domin Shi Mutum ne na hadin kai da taimakon Al'umma.
"Yanzu mu a kudancin kaduna ji muke kamar danmu ne ke mulki- inji Hon Ben kure, Tsohon Mai bawa tsohon Gwamnan jihar Kaduna shawara ta fuskar siyasa Kuma Tsohon darektan yakin neman zaben APC a jihar Kaduna 2015-2019.
Haka a kamar Hukumar Lere abin yake, domin sunce yanzu suka San akwai mulki- a kaduna