Mai girma Gwamna Uba Sani bai bar kowanne gefe ba a Karamar Hukumar Lere.
Mata A Karamar Hukumar sunce Mulkin Sanata Uba Sani ruwan dare ne Mai game Duniya.
"Sun Sami abinda suka sa rai harda Kari.....