Tsohon Gwamnan jihar Kaduna Nasir El'rufa'i Mutum ne Wanda babu talaka a gabanshi -Hon Ben Kure

Posted on 03/21/2025
|

Tsohon Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir Ahmad El'rufa'i Mutum ne Wanda babu talaka a gabanshi, babu tausayi a zuciyarshi, yanada Kabilanci da bangaranci, Duk kumfar bakin dayake da buge-buge haushin An hanashi minista ne.

Kuma mu munji dadin fitar Shi APC Allah ya raka taki Gona. Inji -Hon Ben Kure, APC Campaign Director 2015 - 2019, Former Political Advisor for Nasir El'rufa'i